Aliyu Rabi’u Ɗangulbi, Musa Abdullahi, Isah Sarkin Fada
{"title":"Mazarƙwaila Da Maɗi A Mahangar Al’ada Da Zamani","authors":"Aliyu Rabi’u Ɗangulbi, Musa Abdullahi, Isah Sarkin Fada","doi":"10.47310/iarjhss.2022.v03i02.007","DOIUrl":null,"url":null,"abstract":"Maƙasudin wannan bincike shi ne a fito da daɗaɗɗiyar sana’ar mazarƙwaila da maɗi a idon al’umma dangane da sauye-sauyen zamani da aka samu a cikin sana’ar. Haka kuma binciken ya taƙaita ne a garuruwan ‘Yanware da Hayin Alhaji a ƙaramar hukumar Tsafe. Bugu da ƙari, an yi amfani da hanyoyi daban-daban da suka haɗa da ziyarar gani da ido a wuraren da ake gudanar da sana’ar da kuma tattaunawa da masu ruwa da tsaki a kan wannan sana’a. Har wa yau, binciken ya yi ƙoƙarin tattaro bayanai daga masana wannan fanni domin fito da ingantattun bayanai dangane da yadda ake sarrafa rake zuwa mazarƙwaila da maɗi, da kuma kasuwancinsu. Har wa yau an yi amfani da ayyukan magabata kama daga littattafai da maƙalu da kundayen bincike da suke da alaƙa da wannan bincike. Daga ƙarshe, binciken ya gano alfanu da illoli da suka jiɓinci wannan sana’a ta mazarƙwaila da maɗi.","PeriodicalId":277115,"journal":{"name":"IAR Journal of Humanities and Social Science","volume":"26 1","pages":"0"},"PeriodicalIF":0.0000,"publicationDate":"2022-04-20","publicationTypes":"Journal Article","fieldsOfStudy":null,"isOpenAccess":false,"openAccessPdf":"","citationCount":"0","resultStr":null,"platform":"Semanticscholar","paperid":null,"PeriodicalName":"IAR Journal of Humanities and Social Science","FirstCategoryId":"1085","ListUrlMain":"https://doi.org/10.47310/iarjhss.2022.v03i02.007","RegionNum":0,"RegionCategory":null,"ArticlePicture":[],"TitleCN":null,"AbstractTextCN":null,"PMCID":null,"EPubDate":"","PubModel":"","JCR":"","JCRName":"","Score":null,"Total":0}
引用次数: 0
Abstract
Maƙasudin wannan bincike shi ne a fito da daɗaɗɗiyar sana’ar mazarƙwaila da maɗi a idon al’umma dangane da sauye-sauyen zamani da aka samu a cikin sana’ar. Haka kuma binciken ya taƙaita ne a garuruwan ‘Yanware da Hayin Alhaji a ƙaramar hukumar Tsafe. Bugu da ƙari, an yi amfani da hanyoyi daban-daban da suka haɗa da ziyarar gani da ido a wuraren da ake gudanar da sana’ar da kuma tattaunawa da masu ruwa da tsaki a kan wannan sana’a. Har wa yau, binciken ya yi ƙoƙarin tattaro bayanai daga masana wannan fanni domin fito da ingantattun bayanai dangane da yadda ake sarrafa rake zuwa mazarƙwaila da maɗi, da kuma kasuwancinsu. Har wa yau an yi amfani da ayyukan magabata kama daga littattafai da maƙalu da kundayen bincike da suke da alaƙa da wannan bincike. Daga ƙarshe, binciken ya gano alfanu da illoli da suka jiɓinci wannan sana’a ta mazarƙwaila da maɗi.